Na fi jina saka-yau idan ba ni da komai-Shugaba Buhari

 
Na fi jina saka-yau idan ba ni da komai-Shugaba Buhari 


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dukkanin gidajensa da ya mallaka ya same su ne tun kafin ya hau mulki. A cikin wani bidiyo da maitaimaka masa kan harkokin sada zumunta ya wallafa, Buhari ya ce ko kadan ba shi da sha'awar mallakar kadarori, hasali ma ya fi jin shi saka-yau idan ba shi da komai.


Source : DCL HAUSA ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments