Ménéné Né Aibún Malamaí Dón Sún Shíga Harkar Síyasa ?

 
Ménéné Né Aibún Malamaí Dón Sún Shíga Harkar Síyasa ?


Na ga mutane suna yada wannan hoto suna sukar Malam domin ya shiga siyasa. Mene ne matsalar shiga malamai siyasa? Mene ne hujjar hana mutane masu daraja shiga siyasa? Ta yaya abubuwa zasu gyaru idan basu shiga ba? Idan kuma ya kamata su shiga, ta yaya zasu kare martaba da kimar su duba da yadda siyasa ta kazance?


-  Abba Hikima


Source 👇👇

Dokin Karfe Tv on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments