--
Masallacin Annabi (S.A.W.) kenan da yake Birnin Madina mai Tsarki.

Masallacin Annabi (S.A.W.) kenan da yake Birnin Madina mai Tsarki.

>

 


Masallacin Annabi (S.A.W.) kenan da yake Birnin Madina mai Tsarki Masallacin da in ka yi Sallah ake ninka maka Ladanta Sau dubu (1000) in ba Masallacin Harami da yake Birnin Makka mai Tsarki ba


Ya Allah duk wani Musulmi da yake da burin ziyartar Wannan Masallacin ka ba shi ikon zuwa Wanda kuma yaje ka Maimaita masa.

SOURCE 👇

HAUSA ON FACEBOOK. 


0 Response to "Masallacin Annabi (S.A.W.) kenan da yake Birnin Madina mai Tsarki. "

Post a Comment