--
Manyan Dalilan da suke sa mutuwar auren zamani basa wuce wadannan Dalilan kamar haka

Manyan Dalilan da suke sa mutuwar auren zamani basa wuce wadannan Dalilan kamar haka

>Aure dayawa a wannan zamanin yana matukar samun tasgaro maana yana yawan cin karo da rikita rikita sakamakon rauni da kuma rashin tsoron Allah na alummar wannan zamanin. A iyya binciken mu kuwa mungano babu abinda yake kashe auren zamani kamar 👇

Wulakanta miji 

Rashin hakuri

Social media 

Rashin ibada ga matan zamani domin wallahi wasu basa sallah sosai 

Rashin bin umarnin miji

Jahilci, maana rashin ilimin addini ba degrees ba. 

Ga maza kuwa 👇


Rashin adalcine babban matsalar

Rashin gasar da iyyali

Talauci 

Girman kai 

Jahilci 

Da dai daran su, a karshe dai kawai kowa yasa Allah a alamarin sa sai a zauna lafiya. 


0 Response to "Manyan Dalilan da suke sa mutuwar auren zamani basa wuce wadannan Dalilan kamar haka "

Post a Comment