Manufar da Ƴan Nijeriya suka daɗe suna dako Atiku ya yi alƙawarin farfaɗo da su

 

Manufar da Ƴan Nijeriya suka daɗe suna dako Atiku ya yi alƙawarin farfaɗo da su


Mai Girma Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, kuma da takarar Shugaban Kasa a Karkashin Jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa, yayi alwashin Ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman, mai inganci, mai sauki kuma mai ɗorewa na bunƙasa harkokin kasuwancin ƙasa da samar da ayyukan yi ga al'ummah, wanda zai matukar taimkawa wajen cigaban ƙasa."


SOURCE :ALFIJIR HAUSA ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments