--
MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":

MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":

>

 "MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":


"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba"


"MAHADIN MAGANIN GASU KAMAR HAKA"


"1' Ruwa Lita Biyu 2 kada kasa Kasa da haka'


"2' Na Mijin Goro Guda 7' Kada ya Gaza haka'


"3' Tafarnuwa Kwallo uku Curi uku'


"4' Citta Guda 7 Kuma Danya'


"5' Lemon Tsami Gudu Uku 3'


"6' Garin Kanun Fari Rabin Cokali Rabin Koshiya'


"6' Garin Habbatus-sauda Rabin Cokali' Rabin Koshiya"


'Idan Komai Ya Samu Sai A nemo Tukunya A Wanke ta fes Sai A zuba Ruwan Lita biyu A Bare Tafannuwar a Bare danyar cittar da namijin Goro a zuba Karin Kanun Fari Rabin Cokalin Sannan A Matsa Lemon Tsamin Aciki Sai A tafasa shi' idan ya Tafasa A Tace shi da Rariya ko Wani Abin Tacewa haka' A zuba A kwano ko Yar Karamar Jarka'' Kullum da Safe idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofin Shayi Hakanan da yamma idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofi"


"AMFANIN WANNAN MAGANIN SHINE KAMAR HAKA"


'1' Yana Wanke Marar Da Namiji


'2' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kai Kayin Jiki


'3' Yana Warkar da Sanyi Maisa Yawan Kawowa A Wajen Saduwa"


'4' Yana Warkar Da Sanyi Mai yawan sanya Ciwon Baya"


'5' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kuraje A Gaban da Namiji'


'6' Yana Maganin Sanyi Mai Fitar da Farin Ruwa dama Wasu nau'ika Sanyi daban Daban Insha' Allah zaka Samu Waraka Akan Wannan ciwo


Nabaku fisabilillahi 


A turawa sauran yan  uwa su amfana


Ga masu bukatar haddan maganin Wanda da kasaya sai sha sai  a tuntubemu ta wannan number 09023624451


Source 👇👇


Kowacce cuta da maganinta on Facebook. 

0 Response to "MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":"

Post a Comment