MAGANIN PROSTATE ENLARGEMENT DA YARDAR ALLAH.

 Ga duk wanda Allah ya jarabashi da Cutar prostate enlargement yasamu wadannan abubuwan Kamar haka:


1. Yayan kabewa misalin gwangwani biyu 


2. Yayan habbatusaudah misalin Gwangwani Daya.


3. Garin Raihan Rabin Gwangwani.


4. Asamu Lawashin albasa a busar ayi garin shi a samu cokali 7 .


5. Garlic cokali 3


6. Citta cokali 5


Dukkansu a hade waje Daya adinga diban teaspoon Daya ana zubawa a ruwan zafi Rabin Kofi madaidaici anasha safe dare da Yardar Allah duk Mai prostate enlargement zai dace.


Naku a kullum

Murtala Kawo

C.E.O Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store 080-37624598


Source 👇

TASKAR MURTALA KAWO ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments