--
MAGANIN HAWAN JINI KOWANNE IRI

MAGANIN HAWAN JINI KOWANNE IRI

>A Samu


 Sassaken taura da bakin zobo, sai adafa, atace azuba zuma.


YANDA ZA'A SHA MAGANIN:


Asha kofi daya da safe daya da rana daya da yamma, zuwa kwana sha Hudu, bayan an gama shan maganin sai aje asibiti ayi agwaji. 


Insha'Allahu za'a samu sakamako mai kyau.


KARIN BAYANI:-

Idan ba'a samu zuma ba za'a iya amfani da suga, amma azuba suga acikin maganin su dahu tare sai atace asha.

SOURCE 👇👇


 Sha kuji Dadi on Facebook. 

0 Response to "MAGANIN HAWAN JINI KOWANNE IRI"

Post a Comment