--
Loan/Bashi na fili/plotZaka biya a hankula har ka biya gabadaya

Loan/Bashi na fili/plotZaka biya a hankula har ka biya gabadaya

>

 Image credit/kasuwar kano /Facebook 


Loan/Bashi na fili/plot. 


Zaka biya a hankula har ka biya gabadaya. 


Kasuwar Kano tare da hadin gwiwar A&B zasu bada bashi filaye/plot da ke a DASAUYI, Karamar Hukumar UNGOGO. Titin Bayan North West in ka fito daga Goron Dutse Yan rake. 


₦1.3 Million 40×40 cikakken fili/plot kenan. Zaka biya ₦200,000 a farko da kudin form ₦5,000.  Sannan 100,000 duk wata sai har ka/ki gama biya. 


₦650,000.  20 × 40 rabin fili/plot kenan,. Zaka biya ₦100,000 a farko da kudin form ₦5,000, sai kuma ₦50,000 duk wata har ka/ki kammala biya. 


Dan karin bayani ku tuntube mu ta kira ko WhatsApp 08093124083 /09066073407


Source/Credit 👇

Kasuwar kano 

0 Response to "Loan/Bashi na fili/plotZaka biya a hankula har ka biya gabadaya "

Post a Comment