LABARI: An tsinci wani tsalelen jinjiri a garin dirin daji jihar Kebbi.Yadda aka tsinci ƙaramar jinjiri agarin dirin daji ƙaramar hukumar mulki ta sakaba dake jihar Kebbi a safiyar yau asabar.


"Ɗauke da bayannai masu gamsuwa inda Isah Umar Sharu ya tabbatar mana da cikakken labarin faruwar lamarin, bayan cin karo da jinjirar a anguwar ƴan turmi dake sansanin garin.


📷📷 Comrd Yusha'u Garba Shanga.

Source : alfijir Hausa Facebook 

0/Post a Comment/Comments