Kwankwaso yace fasalin tsarin da Kasarnan take tafiya akai ba daidai bane.
 DAN MUSA MAI ALLAH


Kwankwaso yace fasalin tsarin da Kasarnan take tafiya akai ba daidai bane, dole a sake fasalin Kasar (Restructuring) ta yanda kowani yanki na Kasar zai samu adalci, hakkin kowani talaka dake karkara ya isa gareshi


Yaci gaba da cewa; Ba'a kawar da matsalar tsaro da karfin bakin bindiga, wasu matakai za'a dauka cikin sauki a kawar da matsalar, shiyasa idan mun kafa Gwamnati, zamu samar da 'yan sandan jihohi, State Police yana bangaren sake fasalin Kasa


Kwankwaso yace bai yadda da tsarin cin bashi da Gwamnatin Buhari take yi ba, akwai kudi a Kasarnan sosai, cin amana ne yasa ake ciwo bashi 


Na jinjina wa Kwankwaso, banyi zaton yana da kaifin basira haka ba, Wallahi shima ya san abinda yake yi, kuma ya san matsalar Kasarnan


Allah Ka mana zabi mafi alheri


SOURCE 👇

HAUSA ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments