--
Kun san haƙƙoƙin ƴaƴa mata a kan mazajensu kuwa?

Kun san haƙƙoƙin ƴaƴa mata a kan mazajensu kuwa?

>

 
Kun san haƙƙoƙin ƴaƴa mata a kan mazajensu kuwa?


Malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya yi mana bayani filla-filla kan haƙƙoƙin mata da ya wajaba mazaje su sauke.

1- sama mata matsuguni ta inda bazata tozarta ba, lallai ya kasance wajene mai kyau wanda zai zama sirri da kuma niima agareta. 

2- wajibi ne ya ciyawar da ita abinci mai lafiya ba ko wanne irin abinci ba saboda idan babu abinci da zai kara mata lafiya to akwai matsala, saboda zaka iyya jefa rayuwar ta cikin hadari dakuma baranazar lalacewar jikin ta. 

3- tufafi, dole ka tufa tar da ita, saboda idan babu tufafi akwai damuwa, kuma tufafin ta kasance mai inganci sosai. 

4- dole miji ya ceto matarsa daga damuwa wato depression, karkasa mata damuwa, kayi amfani da aljihunka ka taimaka mata. 

5- sannan biyan bukatar aure wacce tazama wajibi itama. 

To Allah yasamu dace. Daga sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale. 
0 Response to "Kun san haƙƙoƙin ƴaƴa mata a kan mazajensu kuwa?"

Post a Comment