KO KUN YARDA? Har Yanzu Ba A Yi Shugaban Kasan Da Ya Kai Janar Babangida Kishin Arewa Ba

 
Ba a taɓa yin shugaban ƙasa mai kishin ƙasa da aikin cigaban ƙasa Irin Janar Ibrahim Badamasi Babangida aba.


Kashi 70% na aiyukan da ƴan ƙasa ke amfana da su a halin yanzu IBB ne ya kawo su.


Allah ya ƙara masa lafiya, Ya gajiyar da magautansa.


Daga Zainab Mahmud (Gentle Zee)

Source : rariya Facebook. 


0/Post a Comment/Comments