--
KO ANKI KO ANSO KWANKWASO BA KASHIN YAR WA BANE INJI ALASAN DOGUWA

KO ANKI KO ANSO KWANKWASO BA KASHIN YAR WA BANE INJI ALASAN DOGUWA

>



Image source : Facebook 

Shugaban masu rinjaye a Majalisar wakilai ta tarayya mai wakil tar Doguwa da tudun wada local government dake jihar Kano, alhaji ado alasan Doguwa yace, Kwankwaso ba kashin yarwa bane.

Doguwa yafadi hakane acikin wani bayani dayayi wanda yake da alaka da rikinsu da mataimakin Dan takarar gomnan jihar kano wato Murtala sulen garo. 

Ana dai zargin Doguwa da jifan garo da kofin shayi hartakai da zargin yayi masa rauni inda shi Doguwa ya musanta wannan zargin. 

Doguwa yace rikinsu da Kwankwaso ba na siyasa bane illa kawai Kwankwason yaki yi mini gaisuwar mutuwar mahaifina shine kawai dalili. 

Doguwa yace uba baifi uba ba, ayau Kwankwaso yakirani yayi min gaisuwa to shikenan babu sauran damuwa. 

Amma dole mufadi gaskiya cewar Kwankwaso ba kashin yarwa bane. 


0 Response to "KO ANKI KO ANSO KWANKWASO BA KASHIN YAR WA BANE INJI ALASAN DOGUWA "

Post a Comment