KIN ZABEN ATIKU DAI DAI YAKE DA CIN AMANAR KASA

 
ZABEN 2023: Kin zabar Atiku Abubakar a zaben 2023 daidai yake da cin amanar yankin Arewacin Nigeria


Duk dan Arewa da bai dangwala kuri'a wa Atiku Abubakar don ya zama Shugaban Nigeria ba to yaci amanar kansa, kuma yaci amanar Arewa


SOURCE :Inji Datti Assalafiy0/Post a Comment/Comments