--
KALLI YADDA AKE KWASO LALATATTUN KUƊAƊEN DA SUKA DAƊE A AJIYE  KUMA SUKA LALACE YAYIN DA TALAKAWA KE WAHALA

KALLI YADDA AKE KWASO LALATATTUN KUƊAƊEN DA SUKA DAƊE A AJIYE KUMA SUKA LALACE YAYIN DA TALAKAWA KE WAHALA

>

Yadda ake kwaso lalatattun Kuɗaɗen da suka daɗe a ajiye, bayan talakawan Nijariya na cikin wani yanayi na Matsi da Talauci.Wannan ya biyo bayan Babban Bankin Nijariya wato CBN ya bijiro da Canza Fasalin kuɗin Kasar. Mene ne ra'ayoyinku game da wannan?

SOURCE : Jaridar arewa Facebook. 

0 Response to "KALLI YADDA AKE KWASO LALATATTUN KUƊAƊEN DA SUKA DAƊE A AJIYE KUMA SUKA LALACE YAYIN DA TALAKAWA KE WAHALA "

Post a Comment