--
Jirgin A.A. Rano Air zai rika karbar 26k zuwa 40k kacal daga Kano zuwa lagos da Abuja

Jirgin A.A. Rano Air zai rika karbar 26k zuwa 40k kacal daga Kano zuwa lagos da Abuja

>

 

Jirgin A.A. Rano Air zai rika karbar 26k zuwa 40k kacal daga Kano zuwa lagos da Abuja saboda saukakawa Jama’ah.


Jiragen Azman Air, Max Air, Airpease Air da sauransu dai Suna karbar 60k zuwa 120k daga Kano zuwa lagos da Abuja ne a halin yanzu. 


Wane fata zaku yiwa A. A. Rano?


Source 👉Dandalin Labarai on Facebook. 

0 Response to "Jirgin A.A. Rano Air zai rika karbar 26k zuwa 40k kacal daga Kano zuwa lagos da Abuja"

Post a Comment