JARUMA RAHAMA SADAU DAUKE DA KYAUTAR FITACCIYAR YAR FIM DIN AFRICA

 Jaruma rahama sadau tasa mu Kambunta ko kuma kyauta tazama fitacciyar Jarumar Finafinan Kasashen Afirika. 

Wannan ba shine karo na farko ba data samu kyauta mai matukar amfani a kasancewar ta na yar kannywood Kokuma Jarumar wasan Hausa. 

Image source : Rariya.Com Facebook 


Daga Jamilu Dabawa

0/Post a Comment/Comments