JARUMA JAMILA NAGUDU TACE KANNYWOOD NA NEMAN DURKUSHEWA

 
Image source RFI Hausa Facebook Jarumar tace babu wani Abu da take bukata daya wuce tayi aure kuma insha Allah tace wata rana zata ganta a dakin mijinta. 


Kazalika ta bayyana irin jerin kalubalen da Kannywood ke fuskanta, inda ta ce sana'arsu a yanzu tana fuskantaar baranazar durkushewa saboda fina-finan India da ake fassarawa a harshen Hausa.


Source :RFI Hausa Facebook 

0/Post a Comment/Comments