--
Ingantaccen Maganin Sanyin Kashi da Yardar Allah.

Ingantaccen Maganin Sanyin Kashi da Yardar Allah.

>

 

Ingantaccen Maganin Sanyin Kashi da Yardar Allah.


Ga masu matsalar Sanyin Kashi sai suyi kokarin samun wannan abun da yafito a jikin wannan katangar wato Wanda ake Kira da suna SOSO.


Yanda akeyi kuwa shine a samo busashen ganyen soso Wanda ya bushe a jikin katangar bawai Wanda ya Fadi kasa ba.

Bayan ansamu Wanda ya bushe sai a samu tafarnuwa da citta a hadasu a dake bayan ya daku sai a samu Man Na'a-Na'a na Misra a kwaba dashi bayan ya kwabu sai a dinga shafawa Inda matsalar take kullum sau biyu.


Idan wajen mutum zai iya daurewa sai yasa maganin a kyalle Mai kyau ya daura a wajen Kamar misali gwawar kafa.


Allah yakara lafiya yasa a dace


Naku a kullum Murtala Kawo

C.E.O Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store 08037624598


SOURCE 👇

TASKAR MURTALA KAWO ON FACEBOOK. 

0 Response to "Ingantaccen Maganin Sanyin Kashi da Yardar Allah."

Post a Comment