Ina maza Masu mace 1, ga sako daga Malama Safiyya Abdulhamid!!!


Take cewa;


Ai wato alhaji baka taba Sanin dadin aure har sai ka auri Mata hudu, zaka ga yanda za a Mai daka dan Lele domin afaranta maka, ta hanyar yin maka kinibibi da salo_salo iri_iriπŸ‘Œ


Ita Kuma mace bata taba sanin darajar namiji sai tana da kishiyoyi 2 zuwa 3

Saboda kowa ce haukacewa take domin kawai taga ta sace zuciyar maigida!!!


Idan kana da mace daya ai hakuri kawai kake Dan wata rana ma Kara gwauro dakai.


Me zaku iya cewa?


Source πŸ‘‡

Dandalin labarai on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments