--
INA MASU AMFANI DA LAYIN MTN NAWAYAR HANNU TO AKULA.

INA MASU AMFANI DA LAYIN MTN NAWAYAR HANNU TO AKULA.

> AKula da kyau Masu Amfani da layin MTN Akwai wani code lambobi kamar haka *303*1# da suke yawo a social media wai garabasa ne. 

      To bahaka bane 

Kuma ba kyauta ake bayarwa ba, Bashine ake bayarwa har naira 750 kasani zakabiya.

SOURCE : HAUSA ON FACEBOOK. 

0 Response to "INA MASU AMFANI DA LAYIN MTN NAWAYAR HANNU TO AKULA. "

Post a Comment