Idan ka samu budurwa mai irin wa 'yan nan halayen kada ka yadda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta;

 Idan ka samu budurwa mai irin wa 'yan nan halayen kada ka yadda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta;


1, Mace wadda ta iya magana

2, Mace mai kamun kai 

3, Mace mai tsafta 

4, Macen da ta iya girki

5, Mace mai hakuri

6, Mace mai ilmi 

7, Macen da ta iya shiga mai kyau

8, Macen da ta iya kwalliya

9, Macen da ta iya boye sirrinta

10, Mace mai tarbiya. 


Wasu zasu ce na manta da batun kyau ko? To shi kyau baya cikin tsarin halayen mata, matukar ka samu mace mai irin wa 'yan nan halayen kai ko ba dukan su ba, tana da kyau, ko ba tada kyau na tabbata kayi babbar sa'a domin a wannan zamanin ba suda yawa.


Idan kana da hali ka lallaba kayi Wuff da ita, ba tare da ka bata lokaci ba.


Allah ya hadamu da matayen Aure na kirki. 

Pantami mr Abba Sani Pantami


SOURCE ::Rariya Hausa on Facebook 

0/Post a Comment/Comments