--
Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja

Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja

>

Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja

Daga Sani Musa Mairiga

Wasu babura kenan da jami'an tsaro suka kama sun karya dokar hana babura shiga cibiyar birnin Abuja, katafila ke markade su.

Tun a shekarun baya ne dai hukumar raya babban birnin Taraiya ta hana masu babura, 'yan Achaba da masu kekunan NAPEP shiga cibiyar Birnin.

Source 👇

Rariya on Facebook. 

0 Response to "Hukumomi Sun Markade Baburan Da Suka Karya Dokar Shiga Abuja"

Post a Comment