--
Hukumar EFCC ta gano tare da kama sama da Miliyan $6 na Dalar Amurka a hannun yan chanji da suka boye.

Hukumar EFCC ta gano tare da kama sama da Miliyan $6 na Dalar Amurka a hannun yan chanji da suka boye.

>

 


Da Dumi-Dumi!!!


Hukumar EFCC ta gano tare da kama sama da Miliyan $6 na Dalar Amurka a hannun yan chanji da suka boye saboda Dalar tayi tsada a hannun yan chanji tsakanin Abuja da legas.


Ko kuna goyon bayan faduwar Dalar ta amurka a Najeriya? Ku bayyana ra’ayoyinku a comment section


SOURCE 👇

Dandalin labarai on Facebook. 

0 Response to "Hukumar EFCC ta gano tare da kama sama da Miliyan $6 na Dalar Amurka a hannun yan chanji da suka boye. "

Post a Comment