Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump

Haifaffen Nijeriya Ya Auri 'Yar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump 

Ɗiyar Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, Tifanny Ta Auri Saurayinta Wanda Aka Haifa A Nijeriya, Michael Boulos A Ranar Asabar A Mar-a-Lago A Palm Beach, Jihar Florida Ta Ƙasar Amurka.

Daga Jamilu Dabawa

Source :rariya Facebook 

0/Post a Comment/Comments