--
Gwamna Masari Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Da Yake Gabatar Da Kasafin Kuɗinsa Na Karshe

Gwamna Masari Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Da Yake Gabatar Da Kasafin Kuɗinsa Na Karshe

>


 Gwamna Masari Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Da Yake Gabatar Da Kasafin Kuɗinsa Na Karshe Ga Katsinawa


Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Da Ya Ke Gabatar Da Kasafin Kuɗinsa Na Karshe Na Naira Biliyan 288 Gaban Majalisar Dokokin Jihar Katsina Yau Talata.


Daga Jamilu Dabawa, Katsina


Source 👇

Rariya on Facebook. 

0 Response to "Gwamna Masari Ya Zubar Da Hawaye Lokacin Da Yake Gabatar Da Kasafin Kuɗinsa Na Karshe"

Post a Comment