Fitaccen Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙafa Didier Drogba Ya Kar6i Addinin Musulunci..

 
Tsohon ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea, Ɗan ƙasar Ivory coast, ya karɓi addinin musulunci. A cewarsa, ya samu damar sanin abubuwa game da Musulunci ne ta hannun abokinsa Yaya Toure. 


Idan ba'a manta ba, watanni 8 da suka gabata ne Ɗan wasan tsakiya na Arsenal Thomas Teye Partey (Ɗan ƙasar Ghana) shi ma ya karɓi addinin Musulunci.


Source : people search Facebook 


An ruwaito daga kamfanin dillancin labarai na "Chelsea news", da maraicen yau (Litinin) cewa; "Ivorian and Chelsea legend Didier Drogba converts to Islam. He said, he got a chance to know about Islam through his friend Yaya Touré".


Alhamdu li-Llahi.! Ya Allah, Ka Dawwamar Damu Acikin Addinin Islama, Amin.!

Source : people search Facebook. 

0/Post a Comment/Comments