FINA FINAN INDIA DA AKE FASSARAWA A HARSHEN HAUSA SUN KASHE MANA KASUWA INJI JAMILA NAGUDU

 
Jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Jamila Nagudu ta ce fina-finan Indiya da ake fassara su zuwa harshen Hausa sun kashe masu kasuwa.


Source 👇

DCL Hausa ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments