--
FAIDAR GANYEN LEMUN TSAMI,GANYEN GOIBA DA CITTA.

FAIDAR GANYEN LEMUN TSAMI,GANYEN GOIBA DA CITTA.

>
GANYEN LEMUN TSAMI,GANYEN GOIBA DA CITTA.


Call/WhatsApp 09068545999


Da farko dan Allah ayi hankuri idan mun yi post a tsaya cikin natsuwa a karanta a fahimta,idan ba a ganeba sai ayi tambaya amma ba dalili bane sai mun yi post wasu ke ta damunmu da kiran woya a dole su basa iya karanta dogon rubutu sai a yi masu bayani ta baki, wallahi ba zamu iya ba.


A nemi ganyen lemun tsami da ganyen goiba sai a wanke da kyau a jefa citta kwara daya,sai a tafasa da kyau,har sai sun tafasu.

Za a tsaye a tace a sha rabin cup.


👉 Maganin ciwon ga6o6in jiki,

ciwon kafafuwa,

ciwon gadon baya,

ciwon kafadu da ciwon jiyojin jiki.


👉Maganin zazza6i waton fever ,a sha ruwan a yi suraci da ganyen.


👉Mai fama da tsohuwar shawara a jiki komai dadewarta,a sha rabin cup kullum da safe bayan an ci abinci,har sati biyu.


👉Maganin Typhoid a sha ruwan a yi wanka da sauran da duminsu,safe da yamma.


👉Mai fama da ciwon kasusuwan jiki.


👉Mai fama da matsanancin tarin da aka rasa gane ko wane iri ne.A sha safe da yamma.


👉Mai fama da tsutsar ciki shi ma zai tafasa ya rinka shan rabin cup da safe kamin a karya.


👉 yawan kamuwa da malaria a tafasa a sha sau biyu ko uku amma kada a sha maganin asibiti a lokacinda ake shan wannan maganin.


👉 Fitsarin jini sai a tafasa ganyen lemun dana goiba da jar kanwa kada a tafasa da citta.Za a sha a sanda za a konta bacci.


👉Cutukan daji,a tafasa a zanka sha kadan kadan a duk sanda ake bukata a kalla dai sau uku ga sati.


👉Mai fama da tarin asma ya jarraba wannan maganin.

Source 👉CUTA DA MAGANI ON FACEBOOK 

0 Response to "FAIDAR GANYEN LEMUN TSAMI,GANYEN GOIBA DA CITTA."

Post a Comment