DARAJAR NAIRA NA FARFADOWA A WANNAN SATIN A NIGERIA

Image source :Facebook 

Darajar naira na farfadowa bayan mugun kayi da tasha a tsakanin wannann watan da watan jiya.

Naira dai tasha kayi sosai bayan da cbn yace zai sauya fasalin kudin kasar. 


Yanzu haka naira takaru da sama da kaso 16 akan dalar America a kasuwannin bayan Fagge a inda a yau alhamis dalar ta dawo har 735 zuwa 740. 


0/Post a Comment/Comments