Dan Shekaru 84 A Makarantar Firamare

 Kimani Ng'ang'a Maruge, ya shiga cikin kundin littafin tarihi (Guinness World Record) domin shi ne mutum mafi tsufa da ya fara makarantar firamare ya na shekaru 84. Ɗan ƙasar Ƙenyan, ya shiga aji na farko a ranar 12 ga watan Janairu, 2004.

SOURCE : RARIYA ON FACEBOOK. 


0/Post a Comment/Comments