DAN AZUMI BABA CEDIYAR YAN GURASA KENAN WANDA AKAFI SANI DA KAMAYE

 


Wannan shine Dan azumi baba cediyar yan gurasa wanda Akafi Sani Da kamaye. Wanda yafi kwarewa da ya fito a talaka a fina finan da yake yi a masa naantar kannywood.

Wannan da kuke gani, yar kamaye ce wacce ya haifa. 


Image source : dokin karfe TV Facebook 

0/Post a Comment/Comments