Dalibar firimari mai shekara 99 ta rasu a Kenya.

 

Dalibar firimari mai shekara 99 ta rasu a Kenya.


Priscilla Sitienei, wacce Majalisar Dinkin Duniya ta yi fim saboda ita da kuma hazakarta ta neman ilimi, ta ce ta koma makaranta ne saboda ta karfafa wa mata masu aure guiwa domin su koma makaranta.


Source 👉 BBC hausa on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments