DALA(USD DOLLAR) TANA KOMAWA GIDAN JIYA A INDA TA KARA HAWA SAMA.

 


Darajar dala tana kara hawa akasuwar bayan Fagge. 

Ga duk Wanda yake bibiyan labarai a kafafen yada labarai kun dai cewar kudin America wato usd ta karye a satin jiya sakamakon 👇

Mamayar da efcc suka kai kasuwar canji ta wasu jihohi, 

Jita jita game da cewar wai America zata daina karbar duk dalar da aka buga kasa da shekara ta 2017 

Tsoron abin da zaifaru a sabuwar shekara shima yasa karye wata, sakamakon yawan da tayi akasuwa da dai sauransu.

To ammafa a yau 14/11 2022 dala tana kaiwa 760 a kasuwar bayan Fagge wato Black Market kenan.

Maye raayin ku akan wannan alamarin? 

0/Post a Comment/Comments