Daga sadda kaji likita ya fara kada kaci kaza kada kasha kaza, ka kiyaye kaza, to an fara maka flashing ke nan.


 Daga sadda kaji likita ya fara kada kaci kaza kada kasha kaza, ka kiyaye kaza, to an fara maka flashing ke nan. Ma'ana lokacin tafiya (barin duniya) ya fara karatowa. Dan'uwa ka kiyayi Allah sai Allah Ya kiyaye ka.


- Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.


Source 👇


Fitila Hausa on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments