CBN YACE YANAYIN TSARI TA YADDA BAZAA TABKA ASARA BA GAME DA SAUYA FASALIN KUDIN KASAR

 

Gabanin shirin da Gwamnatin Nijeriya ke yi na sake fasalin wasu daga cikin takardun kudi na Naira, Babban Bankin kasar CBN, ya yi alkawarin cewa zai bullo da wasu hanyoyi da za su taimaka wa mutanen yankunan karkara da ma wadanda basa amfani da Bankuna ta yadda ba za su tafka asara ba.


Wani tanadi kuka yi wa sake fasalin kudin da ake shirin yi?


SOURCE : DUTSEN KURA COMMUNICATIONS LTD ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments