CANJIN KUDIN NIJERIYA
1. Ka bar su a gida su yi 'Expire'

2. Ka fito da su EFCC ta damke

3. Ka canja su a karya 'Dollar'

4. Ka sai abinci ka boye a karya shi.

5. Ka je lahira ka amsa tambayoyi

6. Ka kasa amsawa ka ci na jaki


Mafita kawai ka fito ka baiwa mabuƙata 'yan uwan ka dana unguwarku, ka koma ka yi ta salatin Annabi SAW da Istigfari.


Daga Ahmad Zubair


SOURCE : RARIYA ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments