BINCIKÉ: Jìhar Kanó ita cé jíhar da tafí Kowaccé jìha a Dunìya yawan cín Ďan Waké

BINCIKÉ: Jìhar Kanó ita cé jíhar da tafí Kowaccé jìha a Dunìya yawan cín Ďan Waké

Wani bincike yanuna cewa jihar Kanó tafí kowacce jiha cin Ɗan wake, kuma mafi yawan matan da ké sana'ar saida ɗan waken zawarawa né.

Shi daí Ɗan Waken ana kiran da súna (Kula-kulan Jifan Yúnwa). 

Shin a waccé Jìha cé a Nájeriya akafí kúma cín soyayyún kajì ?

DÁGA Ale Rabs Unguwa Uku

SOURCE : DOKIN KARFE TV ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments