BA DOLE NE MACE TAIWA MIJINTA WANKI BA

 
Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki.


Tace kyautatawa ce da maslaha a tsakanin ma'aurata, sai dai tace ita ma bata taɓa yin wankin ba, kuma bata fatan ta yi har a bada.


Source : freedom radio Facebook 


0/Post a Comment/Comments