ANGAMU, SHUGABANNIN JAM'IYYAR APC SUNYI TATTAKI HAR ABUJA DON BAIWA ALASAN DOGUWA HAKURI

 Shugabannin jam'iyar APC na karamar hukumar Doguwa dake jihar Kano sun yi tattaki harzuwa Abuja domin bawa Alhassan Ado doguwa Hakuri da cewa yayi hakuri ya zauna a jam'iyar ta APC.Sai anyi rashin sa'a domin kuwa Doguwa Ya tarbi shugabannin jam'iyar da kayan marmari Mai alamar jam'iyar NNPP ta Kwankwaso.


Me hakan ke nufi...


Source :Mikiya Facebook 

0/Post a Comment/Comments