--
ANFARA KERA MUTUM-BUTIMI A NAJERIYA....

ANFARA KERA MUTUM-BUTIMI A NAJERIYA....

>
Mace ta farko mai suna Omifei da aka fara kerawa a Najeriya, a wani yunkurin kasar na shiga jerin kasashen duniya da suka cigaba fuskar kimiyya da fasaha....Halittar da wani kamfani a Najeriya mai suna UNICCO ya kerata tareda sa Mata jin yaruka da dama misalin Turanci,Hausa,Larabci,Igbo,Yaruba,Kiswali.


Abdulkadir Dan Arewa.

SOURCE : RARIYA HAUSA  ON FACEBOOK. 


0 Response to "ANFARA KERA MUTUM-BUTIMI A NAJERIYA...."

Post a Comment