An Wanke Tituna A Garin Jos Bayan Jam'iyyar APC Sun Kammala Taro

An Wanke Tituna A Garin Jos Bayan Jam'iyyar APC Sun Kammala Taro

Hotunan yadda dandazon matasa maza da mata magoya bayan jam'iyyar PDP a garin Jos na jihar Filato suka fito wanke tituna bayan kammala taron da Jam'iyar APC ta yi a jiya Talata.

Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto

SOURCE 👇

Katsina online on Facebook 

0/Post a Comment/Comments