--
Amfanin Tazargade da kuma tasirinta a Jikin Dan adam

Amfanin Tazargade da kuma tasirinta a Jikin Dan adam

>
Image source : malama juwairiyya Facebook 

Tazargade tanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ga macen data haihu ko kuma gabanta ya bude sosai.


 Sannan tana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda suke janyo abubuwa kamar haka:


- Karancin ni'ima.


- Rashin jindadin saduwa da maigida.


- Bushewar gaba.


- Jinzafi lokacin saduwa.


- Fitar farin ruwa kamar kindirmo.


- Kaikayi, da dai saurasu.


Yanda Ake Amfani dashi


Za a debi cikin babban cokali daya a zuba shi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso a maimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu za kiga abin mamaki.


Source : malama juwairiyya Facebook. 


0 Response to "Amfanin Tazargade da kuma tasirinta a Jikin Dan adam "

Post a Comment