ALLAH YA BAWA ALI ARTWORK MADAGWAL KARUWA
A yau 15-11-2022 Allah subhanahu wata ala ya baiwa fittaccen mai barkwancin nan Ali Artwork wanda aka fi sani da madagwal haihuwa.

Muna fatan Allah ya sa albarka kuma Allah ya raya abin da aka samu amin thumma amin. 

0/Post a Comment/Comments