--
ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Maƙabartar Motoci A Ƙasar Sin

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Maƙabartar Motoci A Ƙasar Sin

>

 

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Maƙabartar Motoci A Ƙasar Sin 


Motocin masu su sun yi watsi da su fiye da shekaru. Yawancin duk tsirrai sun shafe su a birnin Chegdu Sin. 


Da akwai motoci ƙirar Bentleys guda biyu, ɗaya Bentley Continental GT da wata Bentley Flying Spur, sun kai aƙalla Yuan Miliyan Uku, kimanin Pound (£300,000) kowanne su. 


Wasu daga cikin motocin an ajiye su a wuri guda sama da shekaru biyu yayin da ciyayi da bishiyoyi ke girma a kusa da su.Sai kuma Audi, Land Rover da Mercedes Benz.


Yayin da aka ware wasu domin yin gwanjo, wasu kuma na ci gaba da jibge su a wajen da suka kira maƙabartar motoci. 


Motocin sun zama ciwon kai ga hukumomin yankin, waɗanda ke fafutukar yanke shawarar abin da za su yi da su yayin da suke ƙaruwa da yawa.


Daga Taskar Nasaba

SOURCE 👇

Rariya on Facebook. 

0 Response to "ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Maƙabartar Motoci A Ƙasar Sin "

Post a Comment