--
 ALAMOMIN CIWON HANTA

ALAMOMIN CIWON HANTA

>1.Matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai. 


2. Ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.


3. Yawan haraswa da kuma tashin zuciya ko da mutum ruwa ya sha.


4. yellow Ido da rashin dandano a baki, da yellon fitsari  ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.


Ga duk Wanda ya ji wadannan alamu sai ya yi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji.


A daina tsoron gwaji domin magance cutar a farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.


Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya da sauran su duk yana da fa'ida sosai su san matsayin hantar su.


Haka akwai alamomin da suke kama da na ciwon hanta hanyar Gwaji shine mafita kawai.


Muna da magunguna da suka shafi matsalolin hanta kamar su, Hepatitis A,B,C,D da yardan Allah.


A Tuntubemu a No, 30 Masanawa by Kudansa Road, Kawo, Kaduna, 


Call or Send whatsapp 080-37624598


Source : taskar murtala kawo Facebook. 

0 Response to " ALAMOMIN CIWON HANTA"

Post a Comment