--
Aisha Buhari ta fito da lalle tambarin Tinubu

Aisha Buhari ta fito da lalle tambarin Tinubu

>

Aisha Buhari ta fito da lalle tambarin Tinubu

A Nijeriya yayin da jam'iyyun siyasa ke ci gaba da yakin neman zabe, wasu daga cikin jiga-jigan mata 'yan jam'iyyar APC mai mulki sun fito da wani sabon salo na yin lalle a hannunsu domin tallata dan takarar su.

Ko kuna ganin hakan ka iya taimaka wa dan takarar wajen samun goyon bayan mata?

SOURCE 👇

DCL Hausa ON FACEBOOK. 

0 Response to "Aisha Buhari ta fito da lalle tambarin Tinubu"

Post a Comment