--
Abubuwa uku da mace tafi so a rayuwar ta.

Abubuwa uku da mace tafi so a rayuwar ta.

>
Mace halittace mai daraja wacce Allah ya karramata kuma yabada umarnin a kula dasu a koina Indai ba a wajan sabawa Allah ba. 

Duk wata ya mace tana son ta kasance cikin mutunci da kuma kasancewar ta mata ta sunnanar manzon Allah prophet Muhammad sallallahu alaihi wasallam. 

Wadannan sune abubuwa uku da mace tafi so 👇

Tana so ka mutuntata, 

Kai mata adalci, 

Sannan tausayi.

To Allah yasamu dace kuma Allah ya bamu ikon adalci amin. 


0 Response to "Abubuwa uku da mace tafi so a rayuwar ta. "

Post a Comment