--
Sakon Barka da Idin Babar Sallah - Daga BZ GLOBAL SERVICES

Sakon Barka da Idin Babar Sallah - Daga BZ GLOBAL SERVICES

>

 


Assalamu'alaikum warahmatullahi wabarakatuhu, 

Amadadin Shugabanni da Ma'aikatan Shafin Jaridar Internet na Bz News 24/7 muna taya daukacin dukkan Al-ummar Musulmin Duniya musamman masu bibiyar Shafinmu na yanar Gizo Bz News 24/7

Barka da Sallah muna taku murnar Kammala Idin babbar Sallah Da Hawan Arfa na Wannan Shekarar ta 2022 muna fatan Allah ya karbi Dukkan Ibadunmu da muka Gudanar, 


Allah ya dawo mana Da Dukkan Alhazanmu Gida Lafiya, Allah ya Bamu lafiya da Zaman Lafiya A Kasarmu Nigeria da Sauran Sassan Musulmi na Fadin Duniya gaba daya,  Allah ya Yalwata Arzikinmu Ninkin baninkin,  Alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W) 


Allah yayi maka Kariya daga Dukkan Sharruka da Bala'oin dake Cikin Sabuwar Shekarar Musulumci da Zata Kama! 


Ya Allah ka Gafartawa Dukkan Iyayenmu da malamanmu,  da 'yanuwanmu Ya Allah Daga Karshe Muna Kara Mika Godiyarmu Marar Adadi ga Dukkan Masu Bibiyar Shafinmu Na Internet (Bz News 24/7


Muna fatan zaku cigaba da bibiyar Shafinmu akoda yaushe domin cigaba da samun sahihan Labarai Masu Inganci, 


Kuyi amfani da wannan damar ku isar da sakon Gaisuwar Sallah Ga 'Yanuwanku da Abokan Arziki Ta Hanayar Yin Comment A Kasan Gurin Comment Mukuma Muna Kan Yada Wannan Shafin Akoda Yaushe Mun Gode!  


SAHANNU🖌  BZ GLOBAL SERVICES

0 Response to "Sakon Barka da Idin Babar Sallah - Daga BZ GLOBAL SERVICES"

Post a Comment